Offline dengan aplikasi Player FM !
Podcast Layak Disimak
DISPONSORI
Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
Manage episode 429290610 series 3311741
Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta rarraba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi.
A wannan makon Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarin raba tirela 20 ga kowace jiha a Najeriya da Birnin Tarayya duk da wasu na wannan salo ba ya tasiri.
Shirin Daga Laraba ya duba yadda tallafin abincin daga gwamnatin zai magance damuwar talakan Najeriya.
186 episode

Semua episode
×1 Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya 27:44
1 Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana 29:52
1 Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa 31:41
1 Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro 30:16
1 Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya 24:57
1 Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da. 24:13
1 Matsayin Gwamnonin Arewa Kan Kudurin Haraji – Kishin Kasa Ko Son Zuciya? 27:49
1 Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci? 26:18
1 Me Ya Sa Kimar Dattawa Ta Ragu A Cikin Al’umma? 30:29
1 Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne? 30:07
1 Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje? 28:19
1 Me Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Buga-Buga Ko Da Suna Aikin Albashi? 22:33
1 Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta 24:42
1 Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China 29:25
Selamat datang di Player FM!
Player FM memindai web untuk mencari podcast berkualitas tinggi untuk Anda nikmati saat ini. Ini adalah aplikasi podcast terbaik dan bekerja untuk Android, iPhone, dan web. Daftar untuk menyinkronkan langganan di seluruh perangkat.