Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.
…
continue reading
Nuestra visión es : Establecer el Reino de Dios.
…
continue reading
Tentang hari lalu, hari ini, mungkin bisa juga tentang hari nanti.
…
continue reading
Sebuah podcast bebas gak jelas yang insya allah update tiap minggu kalo ada ide. Kalo gak, yaudahlahya. Buat 17 tahun ke atas karena banyak bahasa kasar
…
continue reading
Welcome to Andrew Yau, where amazing things happen.
…
continue reading
1
Blissful Mom By Angel Yau
Soul Rich Woman, Instant Podcast Leader, Woman Leader, Life Coach on Wealth, Parenting and Relationships
Blissful Mom By Angel Yau
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 19, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?
14:55
14:55
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
14:55
Send us a text Jama’a da dama na burin da zarar sun mallaki takardar digiri, za su samu domin sun kammala jami’a. Saidai a yanzu da alama masu daukar aiki suna yawan tallata neman ma’aikata, amma kuma a cikin sharudda za a ce dole sai mai kwarewa a da sanin makamar aiki a fannin. Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi …
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 18, 2024
30:00
30:00
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
30:00
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Kalubalen DaZai Yi Wa Zababben Gwamnan Jihar Ondo Dabaibayi
22:50
22:50
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
22:50
Send us a text Tun bayan da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Lucky Aiyedatiwa a matsayin wanda ya lashe Zaben Gwamna da aka gudanar a Jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, hankula suka karkata zuwa ga kalubalen da ke gabansa. Kama daga rikicin cikin gida a jam’iyyarsa ta APC zuwa ga barazanar jam’iyyun adqawa da muradun al’ummar da ya yiwa alk…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 15, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.
30:39
30:39
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
30:39
Send us a text A ranar Asabar 16 ga wannan watan ne za’a gudanar da zaben gwamna a jihar Ondo, sai dai kamar sauran zabukan da aka saba gudanarwa a Najeriya, tuni masu ruwa da tsaki suka bayyana kammala shirye shiryen tunkarar wannan zabe. To amma ba’a nan gizo ke sakar ba, domin kuwa a mafi yawan lokuta al’umma a kasar nan na korafin cewar duk da …
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 14, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga
27:18
27:18
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
27:18
Send us a text Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa akalla ’yan Najeriya miliyan biyar ne suke cikin hadarin kamuwa da ciwon suga nan da shekarar 2030. Yaduwar lalurar a tsakanin wadanda iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen karuwar ta. Albarkacin Ranar Ciwon Suga ta Duniya, shirin Najeriya A Yau zai tattauna a k…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 13, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 12, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Hanyoyin Hana Lalata Turakun Rarraba Wutar Lantarki.
18:39
18:39
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
18:39
Send us a text Barnata kayan gwamnati ba sabon abu ba ne a Najeriya; sai dai a wannan karon barnar ba gwamnati kadai ta shafa ba har ma da alummar gari. A kwanakin baya ne wasu yankuna na Arewacin Najeriya suka fuskanci rashin wutar lantarki na tsawon kusan kwanaki goma. A cewar hukumomin da abin ya shafa dai hakan ya faru ne saboda ’yan ta’adda su…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 11, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Dalilan Durkushewar Kananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su
26:03
26:03
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
26:03
Send us a text Kanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana suna taka muhimmiyar rawa wajen karuwar arziki a kowace kasa. Galibi irin wadannan masana’antu matasa suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durkushewar kanana da matsaka…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 08, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Me Zai Faru Bayan Cikar Wa’adin Da Lakurawa Suka Bai Wa Sakkwatawa?
29:58
29:58
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:58
Send us a text A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar kungiya mai suna Mujahidin – wadda aka fi sani da Lukarawa - ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya zo karshe. Kungiyar dai ta bai wa al’ummar yankunan zuwa yau Juma’a su girbe amfanin gonarsu, amma a cewar wani mazaunin daya cikin yankunan ya ce ai ba su bari wa’din ya cika na suka da…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 07, 2024
30:00
30:00
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
30:00
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Me Nasarar Shugaban Amurka Donald Trump Yake Nufi Ga Najeriya?
29:06
29:06
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:06
Send us a text Tun bayan dawowar Najeriya mulkin demokaradiyya a shekarar 1999 ne dai ake gudanar da zaben shuwagabanni a duk lokacin da aka ce wa’adin shugaba ya kawo karshe. Toh sai dai tun dawowar mulkin demokradiyyar ne ake samun korafe korafe kan yadda ake gudanar da zabuka da ma irin rawar da shugabancin wanda da ya lashe zabe a Amurka ke tas…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 06, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 05, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Shin Addu’oi Kadai Najeriya Take Bukata Don Ficewa Daga Matsaloli?
28:27
28:27
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
28:27
Send us a text Galibin ’yan Najeriya dai sun yarda cewa Allah ne mai bayarwa, Shi ne kuma mai hanawa. Mai yiwuwa hakan ne kan sa a rika yin kira, musamman ga mabiya addianai mafiya rinjaye na Musulunci da Kiristanci, da su yi addu’oi don samun waraka daga matsalolin da aka fama da su. Sai dai kuma wasu ’yan kasa suna ganin fadar haka alama ce da ta…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 04, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Abin Da Ya Kamata A Yi Da Kananan Yara Masu Zanga-Zanga
27:38
27:38
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
27:38
Send us a text Gurfanar da yaran nan da aka kama watanni uku da suka gabata yayin zanga-zangar ‘#EndBadGovernance’ na ci gaba da yamutsa hazo a Najeriya. Mutane da dama dai, musamman a Arewa, suna ta tofin Allah-tsine a kan kamen yaran, wadanda wasu suke cewa kanana ne, shekarunsu ba su kai a kama su ba ballantana a kai su gaban kotu. Shirin Najeri…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Nuwamba 01, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Wasu Sassan Arewa
26:41
26:41
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
26:41
Send us a text A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu. Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kusan kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar lantarkin ya durkushe. Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 31, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
“Matsin Tattalin Arziki Ya Sa Ba Na Iya Aikina Yadda Ya Kamata”
28:44
28:44
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
28:44
Send us a text Alamu sun nuna cewa sakamakon kuncin rayuwa da ake fama da shi a Najeriya, ingnacin aikin da ma’aikata suke yi yana raguwa. Aiki yana ingnatuwa ne dai da samun wasu abubuwa da suka hada da kyakkyawan yanayin wurin aiki da isasshen hutu da kwanciyar hankali da kuma biyan bukatar ma’aikaci a dukkan lokaci. Shirin Najeriya A Yau na wann…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 30, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 29, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Dalilan Da Ake Cin Zarafin ‘Yan Najeriya
21:01
21:01
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
21:01
Send us a text Cin zarafi da daidaikun alumma ke fuskanta a Najeriya yayin da suke gudanar da ayyukan su na yau da kullum ba sabon abu bane, musamman la’akari da cewa mutanen biyu a mafi akasarin lokaci basu san abun da doka ta tanada game da cin zarafi ba. A wasu lokuta ma, cin zarafin nan na fito wa ne daga wadanda suke rike da madafun iko, inda …
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 28, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Sanya Wasu ‘Yan Najeriya Ajiye Ababen Hawan Su?
24:45
24:45
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
24:45
Send us a text Tsadar man fetur a Najeriya ya tilastawa da yawa daga cikin ‘yan kasa ajiye ababen hawan su inda suka koma bin na haya don zuwa wuraren aiki, Ziyara da sauran zirga-zirgar su ta yau da kullum. A baya manyan biranen Najeriya su kan cika su batse da ababen hawa da kan yi zirga-zirga da kai kawo, wanda wasu suke ganin wadata da fin karf…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 25, 2024
29:59
29:59
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
29:59
Yau da GobeOleh VOA
…
continue reading
1
Kuncin Da Arewa Ta Shiga Sakamakon Rashin Wutan Lantarki
22:55
22:55
Putar nanti
Putar nanti
Daftar
Suka
Menyukai
22:55
Send us a text Fiye da mako guda ke nan wasu sassan arewacin Najeriya suna fama da rashin wutar lantarki. Hakan ya haddasa gagarumar matsala a rayuwar mutane da dama. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai duba irin halin matsi da mazauna yankin suka shiga sakamakon daukewar wutar lantarkin.Oleh Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading