Dalilan mummunar faduwar jarabawa da daliban jamhuriyar Nijar suka yi a bana
Manage episode 428126778 series 1083810
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda dalibai a jamhuriyar Nijar suka yi mummunar faduwa a sakamakon jarabawar karshe ta makarantar Sakandare.
Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdulkadir Haladu kiyawa
24 episode