Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran
Manage episode 444836346 series 1454264
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.
28 episode